A modern and traditional beat fusion song, about having fun and enjoying life away from all negativities and taking pleasure in the work you do. Written and Produced by Buzo Danfillo
Na fito da sassafe neman sulalla Sai naga wasu suna duba hoto su zaga (ahey) Abun sai ya ban dariya tare da taraddadi Yadda muke nemo aibi harma mu manta Kodumo kodumo kodumo hyagali Kodumo kodumo kodumo hyagali Kodumo kodumo eh kodumo hyagali Kodumo kodumo kodumo hyagali kai
Rana ta fita na ko antaya Rige rige nake da sanyin safiya Don na garzaya kuma na tabuka A fagen hustling fa bana jan kafa Suburbuda nake over wa aiki na Bana barin distraction a seti na Bana ba ‘yan matan nan focus dina Hakan ya sa na zam focus dinsu ma eyy Zaman majalisa suke suna kalle ‘yan mata Ba tare da sani ba cewa fa kima suke yasarwa Mu kuma mun boye muna learning muna earning Karshe mu zamu aure ‘yan matan sun zarce kalla
Ooh when I chase my dream I get this high A kind of high synonymous to stroking the wide blue sky For the wins let us make a toast Waving bills making problems ghosts Making sure all the haters roast In the blazes of my trail
Na fito da sassafe neman sulalla (haka) Sai naga wasu suna duba hoto su zaga (ahey) Abun sai ya ban dariya tare da taraddadi Yadda muke nemo aibi harma mu manta Kodumo kodumo kodumo hyagali Kodumo kodumo kodumo hyagali Kodumo kodumo eh kodumo hyagali Kodumo kodumo kodumo hyagali
Tun a ranar da na bude ido na Daga mafarki sakin al’uma ta To a ranar na nade darduma ta Domin aiki tukuru ne mafita Sannan kuma addu’a ta fifita Ba wai kishingida ba da yin fata Jan carbi kadai baya gina gida Lissafi ba aiki kayan jingina hoi Kalli yadda nake sheki don tsabar daukan wanka (haka) Kudi nake shekewa don sun mun nauyi cikin aljihuna (haha) Ba dan siyasa ne na roka ba ban rabar gwammati Jajircewa da kyautar Allah nake mora
Ooh when I chase my dream I get this high A kind of high synonymous to stroking the wide blue sky For the wins let us make a toast Waving bills making problems ghosts Making sure all the haters roast In the blazes of my trail
Eyy nifa bana wasa da neman sulalla (ina) Kwata kwata babu lokacin kuka da qwalla (no a’a) Dogaro da kai babu ruwanka da harkar maula In ka rike sana’arka dakyau zakayo Kodumo kodumo kodumo hyagali Kodumo kodumo kodumo hyagali Kodumo kodumo eh kodumo hyagali Kodumo kodumo kodumo hyagali yea…