Chaii
Wow
They Call Me Bin Arlih Yiy yiiiiiih
Zo mi hoto yarinya (Zoki Mu Dau Hoto)
Dan Allah zo yarinya (Mu Dau Hoto)
Zo mi hoto yarinya (Zoki Mu Dau Hoto)
Dan Allah zo Yarinya (Mu Dau Hoto)
Don't say to me no yarinya (Dake Zan Dau Hoto)
Kizo mi hoto yarinyaa ah ah ahhh
Dan Allah zo mi hoto, Koda zaki zageni
Indai zami hoto dake, Na yarje ki mareni
Kin ganki tsatsaf, Yarinya kin zarce dukkan raini (wow)
Nasan Innai hoto dake, Duniya ma zata sanni
'Zo mi hoto yarinyaa
'Dan Allah zo yarinyaa (wow)
Zo mi hoto yarinya (Zoki Mu Dau Hoto)
Dan Allah zo Yarinya (Mu Dau Hoto)
Don't say to me no yarinya (Dake Zan Dau Hoto)
Kizo mi hoto yarinyaa ah ah ahhh (wow)
Beauty girl with beauty face
You look wow with such of wears
Zo mi hoto, tunda na ganki qalbi na kin sato
'Yarinyar hausa me kallabiiii (wow)
'Da ganinki zaki laddabiiiiii
'Ki yarje nai hoto dakeeeee
'Na nace zan hoto dakeeeeee (Dan Allah Daure)
Zo mi hoto yarinya (Zoki Mu Dau Hoto)
Dan Allah zo yarinya (Mu Dau Hoto)
Don't say to me no yarinya (Dake Zan Dau Hoto)
Kizo mi hoto yarinyaa ah ah ahhh
Zo mi hoto yarinya (Zoki Mu Dau Hoto)
Dan Allah zo yarinya (Mu Dau Hoto)
Zo mi hoto yarinya (Zoki Mu Dau Hoto)
Dan Allah zo yarinya (Mu Dau Hoto)
Wow (Dake Zan Dau Hoto)
Wow (Zoki Mu Dau Hoto)
It's B.A On The Mix