• 210
  • 4
  • 0
  • 4
  • 0

Deenee Og First Hit Single

[Intro]

muna dashi
basu dashi

ina da flows
ga kudi
ga chicks
dana fito suke faller mini kai

[Verse 1]
ina kashe beat
tambayi k-brown ina bada heat
duk gudun kida ina wuce shi fit
da nai magana malam zaka ji tsit (sai dai kaji tsit)
wallahi tallahi ana yi dani
duk mutan kano suna ji dani
flow sick niggas ba su da magani
Kuma babu wani mai kama dani kaga malami
eh mana
kudi a bankli akwai mana
Aisha
Fatima
Amina
shoutout to ussy homie na
shoutout to gayun kano da na kaduna
ina ta zuban flows Kaman wani damuna
switch off most times ba'a iya samu na
toh level don change ina sauke layi na
ugh
i'ma king in this game getting the fame i'm doing but my niggas getting the blame sauti na like flame daban nake wallahi nothing the same i'ma beast babana bani lame just come into my lane go straight into the plane great empire nigga rapping designers da kudi muke tayin couting

[Chorus]
Ina da flows (kai eh mana)
Ga kudi (kai eh mana)
Ga chicks (kai eh mana)
Da na fito suke faller min (kai eh mana)

Eh Mana
Eh Mana
Ina ta bala'i kai
Eh Mana
Eh Mana
Ga kudi a banki kai
Eh Mana
Eh Mana
Yan mata na bi na kai
Eh Mana
Eh Mana
Ana palling nigga kai

[Bridge]
Ina da flows (kai eh mana)
Ga kudi (kai eh mana)
Ga chicks (kai eh mana)
Da na fito suke faller mini kai

[Verse 2]
eh mana
gayu da mata akwai mana
ina cruising the kwalta a lambo
dropping the sauti ta ko ina
dan ko a migos ma bawani iri na
ina da tsari na hatters da yawa amma basu damu na
mata a gefe they twerking the booty ta ko wanne fanni ana so a ganni a tambayi hanny koh silky my homie ina zasu ganni ai kudi sun boye ni ugh
babana ina ta bala'i wallahi bani alkaba'i i'm pushing it harder so that's why i'm bigger i'm making them maga i'm hitting the nigga da katoton digger in sa su buga su sauko su dauka dan nine babansu
eh mana
ka shirya fadan fito mana dan na tara gayu a gefe na hagu da dama killing like Usama baba karka fara ka bari a tsara dawaki na dara yanmata na tara birni har karkara na sa su kora bani yin gadara Wez Deenee on this ba batun dibara

[Chorus]
Ina da flows (kai eh mana)
Ga kudi (kai eh mana)
Ga chicks (kai eh mana)
Da na fito suke faller min (kai eh mana)

Eh Mana
Eh Mana
Ina ta bala'i kai
Eh Mana
Eh Mana
Ga kudi a banki kai
Eh Mana
Eh Mana
Yan mata na bi na kai
Eh Mana
Eh Mana

Ana palling nigga kai
Ina da flows (kai eh mana)
Ga kudi (kai eh mana)
Ga chicks (kai eh mana)
Da na fito suke faller min (kai eh mana)

Eh Mana
Eh Mana
Ina ta bala'i kai
Eh Mana
Eh Mana
Ga kudi a banki kai
Eh Mana
Eh Mana
Yan mata na bi na kai
Eh Mana
Eh Mana
Ana palling nigga kai

Recently Listened by

0 comments
    No comments found

:: / ::
::
/ ::

Queue