Published 2 months ago in Afro Beat

Bin Arlih - Sunanki.mp3

  • 14
  • 0
  • 0
  • 1
  • 0
  • 0

Listen And Enjoy Sunanki By Bin Arlih

Lyrics

Ahnnnn_Uhnn
You Already Know
They Call Me Bin Arlih
B.A OnDa Mix
Re_Bem Bem

Hello Girl, Mene Sunankii (Mene Sunankii)
Dagga Nesa, Inata Kallonkii (Inata Kallonkii)
Your Beauty, Dole Na Yabekii (Dole Na Yabekii)
Inba Damuwa, Samin Numbern Kii (Samin Numbern Kii)
Kona Bude Xander Ki Samin Hotankii (Ahhhaha)
Danyi Magana Naji Sautin Muryankii (Ohhhoho)
Nasan Naje Gida Zan Riga Kallonkii (Ahhhaha)
Zanyi Tunani In Ringa Kewankii (Ohhhoho)

Taimaka Fadan, Sunankii (Sunankii)
Taimaka Fadamin Sunankii (Sunankii)
Ki Taimaka Fadamin Sunankii (Sunankii)
Ahhhh_uhn Hahhoo Hohahoo (Hahhohaa) "Fadamin Sunankii"

Ki Taimaka Fadamin Sunankii yiyyiyiyi
Dan Ko Zana Kwana, Niban Tafiya Sai Naji Sunanki
Ke Kyakkyawa ce, Kyau Son Kowa, Wane A Misalta
Ni Banga Kamar kiba, Kyakkyawa, Shine Manufata
Dukkanin 'Yan Mata, Kin Musu Raataa
Bin Arlih Ki Soni, Zan Miki Gaataa
Hauwa'u Ce ? Ko Fatima ?
Aisha Ce ? Ko Maryama ?
Fadila Ce ? Ko Siyama ?
Nabila Ce ? Ko Halima ?
Dan Allah Taimaka Fadamin Sunankii
Ko Rai Zai Sanyi, Inata Kaunarkii
Mene Sunankii ?

Taimaka Fadan, Sunankii (Sunankii)
Taimaka Fadamin Sunankii (Sunankii)
Ki Taimaka Fadamin Sunankii (Sunankii)
Ahhhh_uhn Hahhoo Hohahoo (Hahhohaa) "Fadamin Sunankii"

AMR_ Entertainment...

:
/ :

Queue

Clear