Da farko ina mai tarayya,
Da tsantsan farin ciki tawa,
kamar zautacce sai dariya nake,
(Owowo-ow-ow-ow),
Amma kar dai mafarki nake,
Kar dai tunani ne ya wargaje,
Nazo sha ruwa ciki sai ga fuskarki,
Heyyy…
Sarauniya…naji,
Kinyo mun kira…gani,
ya hasken wata,
fassarar mafarkai na…ne-wooo,
makauniyar…kauna,
akanki tace… a’a,
ga hawayenki,
falsafar tunani na
Abunda ke matukar burge ni,
Kusancinmu baida maudu’I,
Dan kyauwunki ba shi ya damke ni ba,
(Owowo-ow-ow-ow),
Kawai soyayya ce ta halitta,
Kamar ta tsakanin uwa da diya,
Da kallon juna kadai mukanyo hira…
Heyy!
Sarauniya…naji,
Kinyo mun kira…gani,
ya hasken wata,
fassarar mafarakai na…ne-wooo,
makauniyar…kauna,
akanki tace… a’a,
ga hawayenki,
falsafar tunani na…
yeyeyeyea
Sarauniya…naji,
Kinyo mun kira…gani,
ya hasken wata,
fassarar mafarakai na…ne-wooo,
makauniyar…kauna,
akanki tace… a’a,
ga hawayenki,
falsafar tunani na…
heyyyy
Sarauniya…naji,
Kinyo mun kira…gani,
Sarauniya,
falsafar tunani na…