Dream and make it a reality. Be a go getter and take no nay saying.

Lets not talk about I but talk about you
Undisputable am kung-fu
Sun rikice tamkar wadanda suka hau bishiyar kace
Hey! Hey!!
Talking about what they know not
What they can’t stop
Taking a bite of what they can’t chew hemlock
Suzo gabanka suna kirari
Da ka tashi ka juya su zaro makami
That’s how life has ever been
Life trash in the bin
Ain’t nothing new ba wani sabo abin
Buzo danfillo rike da alkalami kata’i
Tashi hamagawa aika musu iftila’ai
I was a dreamer then am still a dreamer now
Nightmares have evolved and became my crown
Nayi mafarki nazama sarki
Na farka kuma still sarkin ne

Dreamin’ dreamin’ dreamin
Am dreamin’ ohhh
This got me dreamin’ dreamin’ dreamin’
Am dreamin’ ohhh
Got me dreamin’ dreamin’ dreamin’
Am dreamin’ ohh
This got me dreamin’ dreamin’ dreamin
Am dreamin’ ohh

Sautuka na tsararrun baituka
Su kaiku saman tsaunuka
Hikayar adabin baka
Na iya
Cipher metaphorical granting confusion
Let me tone it down to avoid complications
Ya salam sometimes I just wonder
Me nayi ne wa wadannan masu kan gwandan
Gwanda gwanda
Gara gara
Ku fuskanci gaskiya ku daina propaganda
You can call me aryakuga the doer
Got no time to breakdance with losers
Living a life with no dreams
Mind with no teeth to chew on facts that’s why it’s so lean
Gafara ga sautin kasaita
Masoya kuzo ga algaita
Nayi mafarki na zama sarki
Na farka kuma still sarkin ne


Dreamin’ dreamin’ dreamin
Am dreamin’ ohhh
This got me dreamin’ dreamin’ dreamin’
Am dreamin’ ohhh
Got me dreamin’ dreamin’ dreamin’
Am dreamin’ ohh
This got me dreamin’ dreamin’ dreamin
Am dreamin’ ohh

uh tattabara tara kwai tara ya tara
Masoyanmu sun zarce alif tara
Mai suburbuda ke Magana da yaren gambara ba karya
Maudu’in mu yau shine mafarki
Me kasa gaba rana da bacci
Ko da yaushe kana kan nazari
Taya zakaci gaba ka samu ‘yanchi
Better know
Su wadanda sukayi nasara toh
Ba kayuka biyu garesu ba so
Ya kamata ka daina tantama go
Ka gwabza ka cimma ka dara
Finally good things come to those who wait
That’s patience baby
Nayi mafarki na zama sarki
Na farka kuma still sarkin ne

Dreamin’ dreamin’ dreamin
Am dreamin’ ohhh (am dreamin’ ohh ooohh)
This got me dreamin’ (dreamin’) dreamin’(dreamin’) dreamin’(dreamin’ oooh)
Am dreamin’ ohhh (oowo woo wo oowoh)
Got me dreamin’ (dreamin’) dreamin’(dreamin’) dreamin’(dreamin’)
Am dreamin’ ohh (am dreamin’ ohh ooohh)
This got me dreamin’ (dreamin’) dreamin’(dreamin’) dreamin’(dreamin’ oooh)
Am dreamin’ ohh (oowo woo wo oowoh)
Repeat Chorus[Moofy:] + Outro [Buzo:]
Hehe
Algaita gaita gaita gaita gaita
What
Algaita gaita gaita gaita
Algaita gaita gaita gaita
What up
Algaita gaita gaita gaita
Yep
Algaita gaita gaita gaita
Say what
Algaita gaita gaita gaita

Recently Listened by

0 comments
    No comments found

:: / ::
::
/ ::

Queue